Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnatin tarayya ta koka kan cewa daliban jami'o'in Najeriyan da ya kamata ace sun koma makaranta ne aka dauka suna zanga-zangan #EndSARS a fadin tarayya.
Gwamnatin jihar Kano ta amince da fitar da kudi N3.2 billion domin gudanar da zaben kananan hukumar jihar da aka shirya yi ranar 16 ga watan Junairu, 2021.
A cikin matakan da take dauka domin tabbatar da bin Shari'ar Musulunci a jihar Bauchi, hukumar dabbaka Shari'a watau HIzbah ta fasa kwalaben barasa da giya.
Ministan birnin tarayya Abuja, Malam Muhammad Musa Bello, ya haramta zanga-zanga birnin kuma ya yi hakan ne saboda matasan dake rajin kawo karshen zalunci.
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Rahoton da ke shigo mana na nuna cewa Allah ya yiwa mataimakin shugaban al'ummar Musulman jihar Enugu, Sheik Adam Idoko.
Sabon sarkin Zazzau, Mai Martaba Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli, ya ce buri da kuma alfaharin ko wani dan gidan sarauta shine ya zama sarki wata rana, ya gaji iyaye.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, a ranar Laraba ya tabbatarwa tsohon shugaban uwar jam'iyyar All Progressives Congress APC, Adams Oshiomhole, zai yafe masa.
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar COVID-19 ta sake harbin sabbin mutane 179 a fadin Najeriya ranar Laraba.
Wasu iyaye da dalibai a jihar Kaduna sun yi kira ga gwamnatin jihar Kaduna ta bi umurnin gwamnatin tarayya na bude makarantun firamare, sakandar da jami'o'i.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari