Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Sanatocin jam'iyyar hamayya a majalisar dattawa sun yi Alla-wadai da nadin Lauretta Onochie matsayin kwamishana a hukumar zabe ta kasa INEC da shugaba Buhari.
Akalla jami'an yan sanda biyar sun rasa rayukansu a mumuman hadarin motan da ya auku a titin Oba Ile, a Akure, birnin jihar Ondo ranar Talata, 13 ga Oktoba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya zabi hadimarsa na Soshiyal Midiya, Lauretta Onochie, a matsayin daya daga cikin kwamishanonin hukumar gudanar da zabe ta kasa INEC.
Wani tsohon Sanatan da ya wakilci mazabar Zamfara ta yamma, Alhaji Yusha'u Anka, ya rasu da safiyar yau Talata a wani asibiti a Abuja, The Punch ta ruwaito.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed Kaura, ya mayar da Sarkin Misau, Alhaji Ahmed Suleiman, kujerar mulkinsa bayan watanni uku da dakatad da shi.
Sakamakon zaben gwamnan jihar Ondo tsakanin gwamna Rotimi Akeredolu na APC, Eyitayo Jegede na PDP da kuma Ajayi Agboola na ZLP sun fara shigowa, duba a nan.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci iyalan Yar'adua bisa rasuwar Hajiya Rabi, surukar tsohon abokinsa, marigayi Janar Shehu Musa Yar'aduwa, a jihar Kaduna.
Bayan kammala kada kuri'a, shiryasu da kidaya a rumfunan zabe da dama a jihar Ondo, sakamakon zabe sun fara shigowa gabanin sanarwan hukumar zabe ta IiNEC.
Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Rajiun! Allah ya yiwa AbdulMalik, 'dan gidan marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam rasuwa ranar Asabar, 10 ga watan Oktoba, 2020.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari