Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Sakataren din-din-din na fadar shugaban kasa, Tijjani Umar, ya ce kudi bilyan 1.3 da aka tanadarwa asibitin fadar shugaban kasa a kasafin 2021 ya yi kadan.
Tun lokacin da ya hau mulki a 29 ga Mayun 2015, shugaba Buhari ya tafi jinya saura biyar,kuma ya kwashe kwanaki 170 cikin kwanaki 1,987 na mulkinsa a Landan.
Sabbin Alkalan kotun kolin takwas da shugaba Buhari ya zaba zasu yi ranstuwar fara aiki ranar Juma'a, 05 ga watan Nuwamba, 2020. Shugaban Alkalan Najeriya, CJN
Wani Alkalin kotun jihar Georgia ya yi watsi da karar kwamitin yakin neman zaben shugaban kasar Amurka, Donald Trump. ya shigar kan kuri'un da aka kada ta akwat
Wani mutumin jihar Kebbi mai suna Dahiru Buba, wanda yayi tattaki domin murnar nasarar da shugaba Muhammadu Buhari yayi a zaben 2015 yana fama da ciwon kafa.
Shugaba Muhammadu Buhari yanzu haka yana ganawa da wakilan sarakunan gargajiyan sassan Najeriya shida, karkashin jagorancin Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar.
Jagoran kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya yiwa halin rudanin da Amurka ta shiga yayin zaben shugaban kasar dake gudana yanzu haka tsakanin Biden da Trump.
Najeriya ta samu adadin sabbin masu cutar Coronavirus 155 ranar Laraba a cewar hukumomin kiwon lafiya. Adadin da aka samu ranar Laraba shine 155 a jihohi 10.
Shugaban Amurka, Donald Trump, a ranar Laraba ya shigar da kara kotu inda ya bukaci a dakatad da kirga kuri'u a jihar Michigan, inda abokin hamayyarsa, Joe Bide
Abdul Rahman Rashid
Samu kari