Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Tsohon Sifeto Janar na yan sanda, Solomon Arase, ya ce sama da yan sanda 200 ,000 ake baiwa manyan yan siyasa maimakon tsaron al'ummar Najeriya milyan 200.
Wata tsohuwar 'yar wasar kwaikwayo a masana'antar Kannywood, Farida Jala, ya bayyana cewa dakatad da Rahama Sadau da kungiyar yan wasan MOPPAN tayi ba zai canza
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Allah ya yiwa Dan Iyan Zazzau, Alhaji Yusuf Ladan, cikawa da safiyar Talata, 10 ga watan nuwamba, 2020 a gidansa dakeKaduna
Babban bankin Najeriya CBN ta nuna rashin amincewarta da wani karar da wani ya shigar babban kotun tarayya dake Legas na bukatar cire rubutun larabcin dake kai.
Dubunnan mutane sun zanga-zanga a babbar birnin Senegal, Dakar, ranar Asabar kan zanen batancin da akayi wa manzon Allah (SAW) da kuma kare hakan da Macron
A yau, Talata, 13 ga Nuwamba, zaben shugaban kasan Amurka ke gudana: Yan Amurka sun fito kwansu da kwarkwatansu domin zaben shugaban da zai jagorancesu shekaru.
A tarihin kasar Amurka, shugabannin kasa suna samun nasarar tazarce bayan karewar wa'adinsu na farko saboda irin ayyukan da suka yi. Trump ya shiga jerinsu yau.
Bayan kwanaki hudu ana kirgan kuri'u, tsohon mataimakin shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya lshe zaben kujeran shugaban kasar Amurka a yau Asabar, 7 ga Nuwamba.
Sifeto Janar na yan sanda, Mohammed Adamu, ya bada umurnin gudanar da bincike kan 'yar wasar dirama, Rahama Sadau, kab cece-kucen da ya biyo bayan hotunan baya.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari