Yanzu-yanzu: Trump ya fadi warwas, Joe Biden ya lashe zaben Amurka

Yanzu-yanzu: Trump ya fadi warwas, Joe Biden ya lashe zaben Amurka

Bayan kwanaki hudu ana kirgan kuri'u, tsohon mataimakin shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya lshe zaben kujeran shugaban kasar Amurka.

Jihohin da Biden ya lashe

1. Virginia (Biden 13)

2. Vermont (Biden 3)

3. Illinois (Biden 20)

4. Delaware (Biden 3)

5. Maryland (Biden 10)

6. Massachusetts (Biden 11)

7. Connecticut (Biden 7 )

8. New Jersey (Biden 14)

9. Rhode Island (Biden 4)

10. New York (Biden 29)

11. New Mexico (Biden 5)

12. Washington DC (Biden 3)

13. Colorado (Biden 9)

14. California (Biden 55)

15. Oregon (Biden 7)

16. New Hampshire (Biden 4)

17. Washington (Biden 12)

18. Hawaii (Biden 4)

19. Minnesota (Biden 10)

20. Maine (4)

21. Arizona (11)

22. Wisconsin (10)

23. Michigan (16)

24. Pennsylvania

25. Nevada

Jihohin da Trump ya lashe

1. Utah (Trump 6)

2. Ohio (Trump 18)

3. Iowa (Trump 6)

4. Montana (Trump 3)

5. Florida (Trump 29)

6. Texas (Trump 38)

7. Kansas (Trump 6)

8. Missouri (Trump 10)

9. Nebraska (Trump 5)

10. North Dakota (Trump 3)

11. South Dakota (Trump 3)

12. Wyoming (Trump 3)

13. Louisana (Trump 8)

14. Alabama (Trump 9)

15. Mississippi (Trump 6)

16. Oklahoma (Trump 7)

17. Tenessee (Trump 11)

18. Kentucky (Trump 8)

19. West Virginia (Trump 5)

20. South Carolina (Trump 9)

21. Arkansas (Trump 6)

22. Indiana (Trump 11)

Madogara: Aljazeera

Yanzu jihohin da ake sauraron sakamakonsu sune Georgia, North Carolina, Nevada, amma duk da haka, Biden ya lashe zaben saboda ya zarce kuri'un Electoral College 270 da ake bukata kuma ya samu 284.

Yanzu-yanzu: Trump ya fadi warwas, Joe Biden ya lashe zaben Amurka
Yanzu-yanzu: Trump ya fadi warwas, Joe Biden ya lashe zaben Amurka
Asali: UGC

Asali: Legit.ng

Online view pixel