Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kakakin majaisar wakilan tarayya, Femi Gbajabiamila, ya bayyana sunan dogarinsa da ya bindige wani mai sayar da jaridar a a Abuja, Ifeanyi Okereke, ranar Alhami
Gwamnatin jihar Kaduna ta dakatad da shugaban kwamitin masu zaben sarkin Zazzau, Wazirin Zazzau, Alhaji Ibrahim Aminu, jaridar Sahara Reporters ta ruwaito.
Gwamnatin Najeriya ta shiga sabuwar yarjejeniya da gwamnatin jamhurriyar Nijar na fara shigo da man fetur daga Abuja daga birnin Niamey. The Nation ta ruwaito.
Wani jami'in dan sanda dake gadin kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya bindige wani mai sayar da jaridar a birnin tarayya, Abuja ranar Alhamis.
An gano arzikin man fetur mai dimbin yawa a jihar Benue, kuma masana ilimin ma'adinan Najeriya ke jagorantan hakan, shugaban kamfanin man feturin Najeriya NNPC.
Farfesan likitancin dabbobi na farko da ya fito daga Arewacin Najeriya kuma tsohon shugaban karamar hukumar Bida a jihar Neja, Shehu Jibrin, ya rigamu gidan.
Yayinda Najeriya ke alfahari da manyan attajirai kuma masu hannun da shuni, yan kalilan ne kadai suka kai matsayin buloniyoyi bisa rahoton mujallar Forbes.
An haifi wani yaro da mazakuta biyu sakamakon rashin girman dan'uwansa cikin mahaifa, Likitoci sun yi bayani. Wannan abin al'ajabi, da aka wallafa a mujallar IJ
Kwamitin majalisar dattawa kan lissafe-lissafen kasafin kudi a ranar Laraba ta yi alkawatin gabatar da kammalallen daftarin kasafin 2021 a zauren majalisa ranar
Abdul Rahman Rashid
Samu kari