Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kungiyar yan kasuwan mai masu zaman kansu (IPMAN) ta siffanta karin farashin Depot na man fetur daga 147.67 zuwa 155.75 ba tare da la'akarin irin halin kunci.
Yan Najeriya su shirya hauhawar farashin man fetur kwanan nan a fadin tarayya saboda sabon farashin jigilar mai a Depot da kamfanin PPMC ta kara daga N147.67.
Jarumi a masana'antar Kannywood, Ibrahim Maishinku, ya bayyana yadda ya tsallaka rijiya da baya yayinda yan bindiga masu garkuwa da mutane suka bude musu wuta.
Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta ce shirya take ta fara bibiyan tashoshin Hausa a shafin Youtube domin kare al'ummar Kano daga fina-finai mara kyau.
Kungiyar yan kabilar Igbo a gida da waje, Ohanaeze Ndigbo, ta amince da kokarin sauya shekar da gwamnan Ebonyi, David Umahi, keyi daga jam'iyyar PDP zuwa APC.
Shahrarre tsohon shugaban kasar Ghana, Jerry Rawlings, ya mutu bayan kamuwa da cutar COVID-19. TheCable ta tattaro cewa tsohon shugaban kasan ya mutu a asibiti.
Bayan lallasa abokin hamayyarsa na jam'iyyar All Progressives Congress APC, Osaze Ize Iyamu a zaben ranar 19 ga Satumba, 2020, yau ake rantsar da gwamnaObaseki.
Hukumar yan sanda dake Hague, kasar Netherlands a ranar Alhamis, 11 ga Nuwamba, ta tabbatar da labarin cewa an yi harbe-harbe a ofishin jakadancin kasar Saudiya
Majalisar zartaswan tarayya FEC karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta amince da amfani da kudi N62.7bn domin ginin titin Kano-Dawakin Tofa-Gwarzo
Abdul Rahman Rashid
Samu kari