Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaban kwamitin rikon kwaryan jam'iyyar All Progressives Congress APC kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya karbi bakuncin Sanatan da ya koma APC jiya.
Hukumar Sojin Najeriya ta amince da karawa Marigayi Kanal Dahiru Bako matsayi zuwa Birgediya Janar domin karramashi bisa sadakarwan da yayi, Murtala Abdullahi.
Manoman Najeriya a ranar Laraba sun yi Alla-wadai da kokarin da gwamnatin tarayya ke yi na sake bude iyakokin Najeriya na kasa, sunce zai tsananta abubuwa.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar II, ya yi Alla-wadai da ya lamarin tsaro ya tabarbare a Arewacin Najeriya, inda yace yan bindiga na sata.
Hadaddiyar daular Larabawa UAE wacce aka fi sani da Dubai ya daina bada biza ga yan wasu kasashe 13, yawanci na Musulmai daga yanzu, cewar wani takarda a wata.
Sanata mai wakiltar Adamawa ta Arewa, Ishaku Elisha Abbo, ya bayyana cewa ya sauya daga jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) domin yayi takara a zaben gwam
Wani matashi mai suna Abubakar Umar, dan karamar hukumar Rimin Gado a jihar Kano ya yi kokarin kashe kansa don an hana uban gidansa takara a zaben kananan hukum
Uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party, (PDP), ta yi watsi da labarin sauya shekar Sanata Ishaku Elisha Abbo zuwa jam'iyyar All Progressives Congress, APC.
Sanata mai wakiltan Adamawa ta Arewa, Elisha Ishaku Abbo, ya sauya sheka daga jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, zuwa All Progressives Congress, APC.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari