Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaba Muhammadu Buhari ya zabi Farfesa Maumoud Yakubu domin zama shugaban hukumar zabe ta kasa watau INEC karo na biyu, shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawa
Mambobi sun tsige kakakin majalisar dokokin jihar Gombe, Abubakar Ibrahim Kurba, tare da shugaban masu rinjaye a majalisar, Hanarabul Samuel Markus Markwina.
Bayan makonni da kin amincewa da sakamakon zaben shugaban kasa, Donald Trump ya amince a fara shirye-shiryen mika mulki ga sabon zababben shugaba Joe Biden.
Murna dai ya koma ciki musamman ga matafiya dake sintirin bin titin Kaduna zuwa Abuja ganin yadda hare-hare da garkuwa da mutane ya dawo sabo fil a wannan titi.
Shugaban kungiyar malaman jami'o'i a Najeriya ASUU, Farfesa Biodun Ogunyemii, a ranar Asabar ya bayyana cewa har yanzu yajin aikin watanni takwas da suka kai.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya sallami hadimansa hudu kan zargin yiwa aikin da ya basu rikon sakainar kashi, kamfanin dillancin labarai NAN ya ruwaito
Wasu yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai mumunan farmaki unguwar Rigasa, karamar hukumar Igabi dake jihar Kaduna inda suka halaka akalla mutum daya.
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Asabar, ya karbi bakuncin mai martaba Sarkin Bichi, Nasiru Ado Bayero, a fadar shugaban kasa Aso Villa dake birnin tarayya Abj.
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da rahotannin da ke cewa an togaciye mambobin kungiyar malaman jami'o'in Najeriya (ASUU) daga manhajar biyan albashin ta IPPIS.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari