Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnan jihar Yobe kuma shugaban kwamitin rikon kwaryan jam'iyyar All Progressives Congress APC, Mai Mala Buni, ya ce yana kwana uku zuwa hudu a wata a jiharsa.
Tsohon Sanata da ya wakilci mazabar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya caccaki hukumar Hisbah ta jihar Kano kan gargadin da ta yiwa gidan rediyo kan Black Friday
Gwamnatin tarayya ta bukaci mako daya kacal wajen kungiyar kwadago NNPC domin duba yiwuwar janye karin farashin da akayiwa man fetur a watan Nuwamba, 2020.
Fatawar majalisar malaman jihar Kano ya sha ban-ban da na hukumar Hisbah kan lamarin ranar Black Friday da aka haramta fadinsa a jihar Kano don wasu dalilai.
Gwamnatin tarayya ta bude sabon shafin da zai taimakawa tsaffin matasan N-Power neman tallafi da jari na babban bankin Najeriya watau CBN, Leadership ta ruwaito
Rundunar Sojojin Operation Thunder Strike, OPTS, a daren Juma'a ta kawar da yunkurin da yan bindiga sukayi na garkuwa da mutane a hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Dattawan Arewa sun jinjinawa mai alfarma sarkin Musulumi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar II, kan fadin gaskiya kan yadda lamarin tsaro ya tabarbare a yankin.
Dalibai a fadin tarayya sun fara rubuta jarabawar karkare karatun sakandare ta kasa wacce aka fi sani da NECO, na jihar Kaduna a kasa suke zana nasu jarabawar.
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU ta amince za ta janye yajin aikin da aka kwashe watanni takwas anayi kuma hakan ya dakatad da karantun dalibai a jami'o
Abdul Rahman Rashid
Samu kari