Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Sanata mai wakiltan Katsina ta Arewa, Ahmad Babba-Kaita, ya yi Alla-wadai da hare-haren da ake kaiwa sassan kasar nan.Ya bayyana hakan a majalisa ranar Talata.
Wani matashi ya rasa ransa a garin Calabar yayinda ya bukaci budurwarsa ta harbeshi da bindiga domin gwada sihhancin maganin bindigan da ya sha da safiyar ranan
Kotun Majistare ta IV a Birnin Kebbi, ta bada umurnin garkame wata mata mai suna, Patricia Nebochi, a gidan yarin Argungun kan laifin satan dan jariri a jihar.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Ibrahim Wakkala, ya sauya sheka daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa jam'iyyar People’s Democratic Party
Gwamnatin tarayya ta yi bayanin cewa yan Najeriya da suka mallaka mota zasu biya N250,000 domin a mayar musu da motocinsu masu amfani da iskar Gas maimakon fetu
Najeriya ta samu adadin sabbin masu cutar Coronavirus 281 ranar Talata a cewar hukumomin kiwon lafiya. Adadin da aka samu ranar Talata ya kai jimilla 67,838.
Ministan birnin tarayya Abuja, Muhammadu Musa Bello, ya bayyanawa majalisar dattawan tarayya cewa ya kashe kimanin bilyan 29 domin dakile cutar Korona a Abuja.
Gamayyar kungiyoyin Arewa CNG a ranar Talata ta yi Alla-wadai da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari kan yadda rashin tsaro ya tabarbare a Arewacin Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Hajiya Imaan Sulaiman-Ibrahim a matsayin sabuwar shugarna hukumar dakile safarar mutane watau NAPTIP a ranar Talata.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari