Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar yan sandan jihar Kaduna a ranar Alhamis, 31 ga Disamba, 2020 ta bayyana wadanda suka shirya taron banbadewa zindir da aka shirya a shirya kwanakin baya.
Gwamnatin Kaduna ta rusa gidan otel ɗin da aka yi shirya gudanar da taron banbadewa zindir farkon makon nan a unguwar Barnawa, karamar hukumar Kaduna ta kudu.
Labari da duminsa na nuna cewa shugaba Muhammadu Buhari ya rattafa hannu kan kasafin kudin 2021, mako guda bayan majalisar dokokin tarayya ta mayar masa da shi.
Hukumar yan sandan Najeriya ta ki sakin, Mubarak Bala, duk da umurnin da babban kotun tarayya ta bada cewa Sifeto Janar na yan sanda ya sake shi cikin gaggawa.
Shugaba Muhammadu Buhari yau, Alhamis, 31 ga Disamba, 2020, zai rattafa hannu kan kasafin kudin 2021 da majalisar dokokin ta amince da shi makon da ya gabata.
Akalla mutum 242 ne suka rasa rayaukansu sanadiyyar cutar Zazzabin Lassa a shekarar nan a Nigeria.Hakan na kunshe ne a wani rahoto da cibiyar takaita yaduwar
Muddin ba'a samu canji ba, shugaban kasa, Muhammadu Buhari, zai rattafa hannu kan kasafin kudin 2021 gobe Alhamis, 31 ga watan Disamba, 2021, PUNCH ta ruwaito.
Dakarun Sojin Najeriya sun samun nasarar ceto mata da yara 23 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Katsina, kuma suka kwato dabbobi 75 da suka sace.
Mutane 749 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria a ranar Talata, 29 ga watan Disamba, kamar yadda ya ke a sakon hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari