Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Bayan korarsu daga jihar Oyo, Sarkin Fulanin Igangan, Salihu Abdulkadir, ya bayyana cewa yana kan hanyan zuwa Arewa yayinda iyalansa suka yi gudun hijra Ilori.
Hukumar kula da sadarwan Najeriya NCC ta bayyana cewa ta kaddamar da bincike kan kararrakin da ake shigarwa kan saurin karewan Data da kwashewa mutane kudi.
Kimanin sa'ao'i 24 bayan sanarwa, an yi taron mika mulki daga hannun wanda ya sauka daga karagar zuwa sabon da shugaban kasa ya nada, a yau Alhamis, 28 ga wata.
Shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a Michika, jihar Adamawa da wasu mambobin jam'iyyar 5000 sun sauya sheka jam'iyyar Peoples Democratic.
Yan Najeriya 384 da suka yi kuka ga gwamnatin Najeriya ta cecesu daga kasar Saudiyya inda suka makale sun dira gida Najeriya ranar Alhamis, 28 ga Junairu, 2021.
Najeriya ta sauya lamba ta 149 cikin jerin kasashe mafi rashawa a duniya a 2020, bisa alkaluman binciken da Transparency International ta saki. Najeriya ta samu
Mai rajin kare rayukan Yarabawa, Sunday Adeyemo Igboho, ya bayyana cewa bayan samun nasaran fitittikan Fulani daga jihar Oyo, yanzu jihar Ogun zai garzaya.
A ranar Laraba, 27 ga watan Junairu 2021, Mutane 1,861 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria kamar yadda alkaluman hukumar hana yaduwar cututtuka NCDC ta saba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ratttafa hannu kan sabon dokan daurin watanni 6 a gidan kaso kan duk wanda aka kama yana saba dokokin kariya daga cutar Korona.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari