Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Domin samun nasaran ceto dalibai mata 317 da aka sace ranar Juma'a, gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya nemi taimakon tubabbun dan bindiga Auwalu Daudawa
Daliban makarantar sakandaren kimiya da aka sace kwanaki tara da suka gabata sun gana da gwamnan jihar, Abubakar Sani Bello, bayan kubutarsu daga hannun miyagu.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce abinda wasu gwamnoni ke yi na baiwa yan bindiga kudi da motoci na da mumunan hadari. Buhari ya bayyana hakan ne ranar Juma'a.
Gwamnatin Kano a ranar Asabar ta bada umurnin kulle wasu makarantun gaba da sakandare dake iyaka da wasu jihohin Arewa, sanarwan kwamishanar manyan makarantu
An ga dalibai mata sama da 300 da aka sace daga makarantar sakandaren GGSS Jangebe, karamar hukumar Talata Mafara, a dajin Dangulbi, Daily Trust ta ruwaito.
Shugaban kungiyar yan jaridan Najeriya (NUJ), Chris Isiguzo, a ranar Juma'a ya mayar da martani ga Sheikh Ahmad Mahmud Gumi bisa kalaman da yayi na kwatanta yan
Dalibai bakwai cikin yara mata 317 da aka dauke daga makarantar sakandaren GGSS Jangebe dake Talata Mafarajihar Zamfara sun samu kubuta daga hannun yan bindiga.
Gwamnatin jihar Kwara ta bada umurni ga dukkan makarantun gwamnati da makarantun da mabiya addinin Kirista suka assasa cewa kada wanda ya hana dalibai mata.
Gwamnatin jihar Zamfara, Muhammad Matawalle, ta bada umurnin rufe dukkan makarantun kwanan dake jihar gaba daya. Ya bayyana hakan da yammacin ranar Juma'a.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari