Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele, ya yi fashin baki kan musayar kalaman dake faruwa tsakanin gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, da Ministar.
Ayyukan da gwamnatoci jihohi da tarayya ke yiwa al'umma ya kasu kashi biyu; manya da sabbin ayyuka da kuma ayyukan yau da kullum. A saukake, manyan ayyuka sune
Dirakta Janar na Ofishin manajin basussukan Najeriya DMO, Patience Oniha, ta ce basussukan da ake bin gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohin yanzu ya kai N32t
Akalla mutane 6 sun rasa rayuwar, 3 sun jikkata yayinda yan bindiga suka kai hari kauyen Wereng a karamar hukumar Riyom na jihar Plateau a daren Alhamis. Jarida
Rahoton dake zuwa mana daga Daily Nigerian na nuna cewa yan bidigan da suka yi garkuwa da dalibai a Kaduna sun fara tuntubar iyayensu domin amsar kudin fansa.
Jagoran jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, ya ce ba da saninsa aka rabawa al'ummar jihohin arewa shinkafa dauke da hotunansa ba amma ya ji.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira babban tashar jirgin kasa da kasa ta Nnamdi Azikwe dake birnin tarayya Abuja daga birnin Landan bayan makonni biyu yana hutawa.
Gwamnatin tarayya ta bada izinin cigaba da rijistan sabbin layukan waya bayan wata da watanni da sanya takunkunmin yin haka. Ministan Sadarwa, Dakta Isa Ibrahim
Majalisar dattawa ta sammaci Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad, da Akawunta Janar na kasa, Ahmed Idris, kan kwashe kudi N7.5bn daga asusun ma'aikatar inganta
Abdul Rahman Rashid
Samu kari