Abdul Rahman Rashid
4129 articles published since 17 May 2019
4129 articles published since 17 May 2019
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya ce wajibi ne shugaba Muhammadu Buhari ya amsa bukatar gwamnonin kudu na cewa ya shirya taron gangami na kasa da kuma.
Daya daga cikin mambobin kwamitin duba wata na majalisar koli ta shari'ar Musulunci a Najeriya, Simwal Usman Jibril, ya bayyana cewa wadanda sukayi ikirari.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana dalilin da ya sa ya jagoranci Sallar Idi a ranar Alhamis duk da cewa hakan ya sabawa umurnin mai alfarma Sarkin Musulmi.
Gamayyar Dakarun Sojojin Najeriya da yan sanda sun samu nasarar hallaka adadi na yan ta'addan Boko Haram ranar Talata yayinda sukayi yunkurin shiga cikin birnin
Ma;aikatar Sufuri Talata ta bayyana sabbin hujjoji domin gudanar da bincike kan bazakalar da ake zargin an yi a hukumar tashohin jiragen ruwan Najeriya NPA.
Hukumar yan sanda a jihar Akwa Ibom ta ce tayi rashin akalla jami'a 21, ta yi rashin motoci 9 da kuma bindigogi 11 a hare-haren da yan ta'addan rajin kafa kasar
Wata mata mai aikin shara a banki ta ajiye aikinta bayan shekaru 35 tana gwagwarmaya don ciyar da yaranta. Matar mai suna Julie, ta bar wasika mai sosa zuciya.
Kungiyar kare hakkin Musulmai watau MURIC ta bayyana cewa ba zai yiwu a baiwa wani dan kabilan Yoruba tikitin takarar shugaban kasa ba idan ba Musulmi bane.
Kwamitin duban wata na majalisar koli ta shari'ar Musulunci a Najeriya ta sanar da cewa ganin jinjirin watan Shawwal ranar Talata, 29 ga watan Ramadana da kamar
Abdul Rahman Rashid
Samu kari