Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kungiyar kare hakkin Musulmai a Najeriya, MURIC ta bayyana goyon bayanta da bukatar dokar addinin Musulunci a yankin kudu maso yammacin Najeriya, yankin Yoruba.
Zaben fidda gwanin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na zaben kananan hukumomi dake gudana ranar Asabar ya bar mutum biyu a mace da kuma wasu dama a jik
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya bayyana cewa talauci da rashin ilimi na cikin abubuwan dake rura wutan rashin tsaro a kasar nan, rahoton Vanguard.
Fadar shugaban kasa, a ranar Juma'a, ta bayyana cewa kafin karewar wa'adin mulkin shugaba Muhammadu Buhari a 2023, ko masu adawa sai sun jinjinawa masa sosai.
Labari da duminsa daga TVC na nuna cewa fusatattun matasa sun banka wuta fadar Sarkin Zurmi kan yawaitan hare-haren yan bindiga masu garkuwa da mutane a yankin.
Yan bindiga maus garkuwa da mutane sun koma hanyar Abuja-Kaduna yayinda suka tare matafiya a ranar Juma'a kuma sukayi awon gaba da wasu, tsohon Sanata Shehu San
Kotun kolin Najeriya ta yi watsi da karar zargin amfani da takardan karatu na bogi da All Progressives Congress (APC) ta shigar kan gwamnan jihar Edo, Godwin.
Hukumar yan sandan jihar Nasarawa ta damke mai baiwa gwamna Abdullahi Sule shawara kan ayyukan alfanu da wasu mutum 16 kan laifin sace karafunan layin dogon.
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce tubabbun yan bindigan da suka addabi jihar a baya kawo yanzi sun ajiye makamai sama da dubu guda karkashin shirin sulhun da gwamna
Abdul Rahman Rashid
Samu kari