Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Tsohon gwamnan Zamfara, AbdulAziz Yari (Shehi, a ranar Litinin ya yi maraba da magajinsa, gwamna Bello Matawalle, zuwa jam'iyyar All Progressive Congress (APC).
Shugaban Alkalan Najeriya CJN Tanko Muhammad, ya rantsar da Alkalai 18 da aka karawa girma zuwa kotun daukaka kara. Ga jerin sabbin Alkalai kotun daukaka kara
Wani tsohon dan majalisan jihar Kogi, Friday Makama Sani, da abokansa shida sun shaki kamshin yanci bayan garkuwa da su da wasu yan bindiga sukayi a Abuja.
Hukumar tabbatar da inganci da bin dokokin muhalli ta kasa, NESREA, ta ce tana da ikon gurfanar da masallatai da coci-cocin da ke amfani da amsakuwa fiye da kim
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika tawagar wakilansa domin ganawa da iyalan Sarkin Bichi kan sa ranar daurin auren 'dansa, Yusuf Buhari, da Zahra Ado Bayero.
Tsohuwar Shugabar Kasar Liberia Ellen Johnson Sirleaf ta bukaci ‘yan Najeriya da su yi koyi da kasarta Liberia wajen zabar mataimakiyar sakatare janal na Majali
Helkwatar rundunar sojin kasa na Najeriya ta ce sojojin da ke yaki aika-aikar barayin daji sun kashe barayin dajin masu yawan gaske wadanda ke ta’asa a kauyukan
Kwamishinar Lafiya a Jihar Borno, Juliana Bitrus, ta aika takardar tuhuma ga shugabar Kwalejin Aikin Jinya da Ungozoma Rukaiya Shettima Mustapha, saboda dakatar
Kimanin kashi 90 na daliban da suka rubuta jarrabawar kwalifai a Jihar Kano sun gaza tabuka wani kwazo. Cin jarrabawar ta kwalifai kan bai wa dalibi damar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari