Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Wasu yan bindiga sun kai farmaki gidan Otal na Hilltop dake garin Tunga Maje a birnin tarayya Abuja da daren Laraba, 24 ga Yuni, 2021. Daily Trust ta rahoto.
Allah ﷻ Ya wajabta mana salloli biyar safe da yamma: Asubahi raka’a biyu, Azahar raka'a huɗu, La'asar raka'a huɗu, Magariba raka'a uku da Isha raka'a huɗu.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya yi bayanin dalilin da ya sa ya zama wajibi Najeriya ta cigaba da karban basussukan kudi domin aiwatar da ayyuka.
Akalla mutum daya ya rasa rayuwarsa yayinda akayi awon gaba da mutum 33 yayinda yan bindiga suka kai hari karamar hukumar Kachia dake jihar Kaduna ranar Laraba.
Shugaba Muhammadu Buhari zai sake komawa birnin Landan a kasar Birtaniya domin duba lafiyarsa gobe Juma’a, 25 ga watan Yuni, 2021 daga birnin tarayya Abuja, FCT
Wani dalibin Najeriya mai suna Iniobong Ekpo, ya shigar da jami'ar jihar Akwa Ibom kotu kan korarsa da tayi kan abin da ya daura a kafar ra'ayi da sada zumunta.
Ma'aikatar aikin Hajji da Umrah a mamlakar Saudi Arabiyya ta rufe yin rijista ga maniyyata dake son gudanar da Ibadar Hajji na shekarar 2021 watau 1442 AH.
An ji karar harbin bindigogi a yankin Oelawo a titin Ikirun da ke kgarin Osogbo, babban birnin Jihar Osun a ranar Talata lokacin da wadansu sojoji guda uku suka
Ministar Jin Kai da Kula da Bala’o’i, Sadiya Umar Farouq, ta bayyana cewa ’yan Najeriya miliyan 11 ne ya zuwa suka ci gajiyar Shirin Tallafi da Ci gaban Al’umma
Abdul Rahman Rashid
Samu kari