Lionel Messi ya yi magana bayan Argentina ta sha kashi a hannun Spain a wasan ƙarshe na Kofin Duniya na 2026, yana bayyana raɗadin rashin nasarar.
Lionel Messi ya yi magana bayan Argentina ta sha kashi a hannun Spain a wasan ƙarshe na Kofin Duniya na 2026, yana bayyana raɗadin rashin nasarar.
Cristiano Ronaldo ya ba marada kunya a wasan Arsenal da Man Utd a Old Trafford. ‘Dan wasan gaban na Manchester United ya jefa kwallaye biyu da suka hadu a jiya.
Lionel Messi ya tashi da kyautar Ballon d’Or na wannan shekarar, ya doke Robert Lewandowski. ‘Dan wasan na Paris Saint Germain ya fadi sirrin nasarar da ya samu
A ranar Litinin, 29 ga watan Nuwamba, 2021, aka bada kyautar Ballon d’Or na shekar nan ta 2021. Mun kawo jerin 'dan wasan Duniya har zuwa wanda ya zo na 30.
Hukumar kwallon kafa na FIFA ta hada Portugal da kasar Italiya a rukuni daya na zuwa gasar kofin Duniya. FIFA ta hada Portugal da Italy da Sweden da Macedonia.
Akwai yiwuwar Manchester United ta nada Ralf Rangnick a kan kujerar da Ole Gunnar Solskjaer ya bari. A kan yi wa Ralf Rangnick lakabi da ‘Farfesan kwallon kafa’
An samu ɗan wasan Real Madrid Karim Benzema da laifin cin amana kan batun da ya shafi wani faifan bidiyon lalata na wani tsohon dan kwallon Faransa da suka taka
Lionel Messi ya yi magana, ya yabi Cristiano Ronaldo a game da komawarsa kungiyar Man Utd. A karon farko, Messi ya yi magana a game da ‘dan wasan da kungiyarsa.
Mun tattaro muku jerin masu horar wa 8 a fagen kwallon kafa da suka rasa aikinsu da kungiyoyin da suke jagoranta, yayin da Ronaldo ke taka leda a karkashin su.
Za a ji Kocin da ake ganin za su iya maye gurbin Ole Gunnar Solskjaer a Manchester United. An fara kawo sunayen masu horaswar da za a iya yi wa tayin kujerarsa.
Wasanni
Samu kari