Jihar Zamfara
Rahotanni sun tabbatar da cewar maharani sun hallaka wani mai suna Abdullahi mai kifi ne ta hanyar bindige shi, sa’annan suka yi masa yankan rago, daga bisan kuma suka isahe Malam Shehu Badakkare, inda suke murde masa wuya sakamak
Za ku ji cewa wani Tsohon ‘Dan Majalisar Wakilan Tarayyar Najeriya ta Tuwita da yace akwai rikici shigen irin na ‘Yan ta’addan Boko Haram a Jihar Zamfara wanda yayi kira a shirya kawo karshen fitinar tun da wuri.
Yan bindigan sun kai wannan hari ne a ranar Laraba 12 ga watan Afrilu, inda suka bude wutar mai kan uwa da wabi ne akan wasu mutane dake hakar ma’adan kasa, kamar yadda suka yi a kauyen Bawon Daji, kimanin sati biyu da suka gabata
Haka zalika, Kwamishinan ya bayyana cewa sun kama yan sara suka guda 10 da suka yi kaurin suna wajen janyo tarzoma a garin Gusau, tare da wasu masu garkuwa da mutane su 2, bayan sun aika da wasikar barazana zuwa wasu kauyukan jiha
Wakilin yaran Buharin Daji, mai suna Mohammed Bello ne ya bayyana haka, inda yace harin da suka kai kauyen Bawar Daji na ramuwar gayya ne, amma ya tabbatar ma majiyar NAIJ.com cewa a shirye suke su yi sulhu da gwmanati.
Gwamnan jihar Zamfara dake a shiyyar Arewa maso yammacin kasar Alhaji Abdulaziz Yari ya bayar da umurni ga jami'an tsaron kasar musamman ma wadanda suke a jihar sa inda ake ta kashe-kashe cewar su harbe dukkan wani farar hula da
A cikin wani yanayi mai cike da ban tausayi mai kama da shasshekar kuka, Sarkin masarautar Anka ta jihar Zamfara Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad ya yi kira ga majalisar dinkin duniya da tarayyar turai da su kawo wa jama'ar sa agaji
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sanatan ya cigaba da cewa kwatankwacin haka ne ya sanya Obasanjo a shekarar 2004 ya kaddamar da dokar ta baci a jihar Filato, tare da tsige gwamnan jihar na wannan lokaci, Joshua Dariye.
Bayan wasu awanni kadan suka sake komawa kauyen na Bawardaji, da safiyar ranar Laraba 28 ga watan Maris, inda suka kashe mutane 12 a wani harbin mai kan uwa da wabi da suka yi, a daidai lokacin da ake gudanar da jana’izar mamatan
Jihar Zamfara
Samu kari