Jihar Zamfara
Mun samu cewa kimanin rayukan Mutane 6 ne suka salwanta da suka hadar da wani jami'in dan sanda yayin da 'yan Baranda suka kai wani mummunan hari kauyen Gurbin Bore dake karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara a ranar Juma'a.
A ranar Talata ne 'yan bindiga su kayi awon gaba da wasu tagwayen 'yan mata wanda ake daf da daura musu aure da kuma yayarsu a kauyen Duran da ke karamar hukumar Zurmi ta Jihar Zamfara. Hassana da Hussaina masu shekaru 16 wadanda
Har yanzu dai sai dai ace an samu sauki game da matsalar sace sace da kashe kashe da ake yawan samu a jahar Zamfara, inda a yan kwanakinnan ayyukan masu garkuwa da mutane da nay an bindiga sun sake farfadowa a sassan jahar.
Ciyaman din kungiyar, Gwamna Abdulaziz Yari na jihar Zamfara ne ya bayyana wa manema labarai hakan a jiya Laraba bayan kungiyar tayi taro a Abuja. Ya ce matsalar ba wai adadin mafi karancin albashin da gwamnonin za su iya biya ban
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, INEC ta sanar da uwar jam’iyya APC ta kasa cewa ta haramta mata fitar da yan takarkarun mukamai daban daban a jahar Zamfara, don haka jam’iyyar ba za ta fafata a babban zaben shekarar 2019 ba.
Marafa ya musanta wannan rahoto dake cewa wai dambe ya kaure tsakaninsa da wasu yan takarar gwamnan jahar Zamfara a karkashin inuwar jam’iyyar APC, daga nan ne jami’an DSS dake wajen suka kama shi, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.
Gwamnan jihar Zamfara, Abdul'aziz Abubakara Yari, ya kirayi dukkanin magoya bayansa akan su fito kwansu da kwarkwarta domin gudanar da zanga-zangar lumana dangane da hukuncin shugaban jam'iyyar APC kan zaben fidda gwani na jihar.
NAIJ.com ta ruwaito kaakakin APC, Yekini Nabena ne ya bayyana haka a ranar Juma’a 5 ga watan Oktoba a babban ofishin jam’iyyar dake babban birin tarayya Abuja, inda yace jam’iyya ta rushe duk wata tsagin APC dake Zamfara.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a ranar Alhamis 4 ga watan Oktoba ne aka binne gawarwakin jama’an su biyar, wanda ya samu halartan jama’a da dama daga ciki har da mataimakin gwamnan jahar Zamfara kuma daya daga cikin yan takarkarun gw
Jihar Zamfara
Samu kari