Jihar Zamfara
Harin na zuwa a cikin kasa da sa'o'i 24 bayan tsohon gwamnan ya kaddamar da wata gidauniya domin taimakon jama'ar da harin 'yan bindiga ya shafa a arewacin Najeriya, musamman a jihar Sokoto. Kazalika, 'yan bindigar sun sace wani
Wasu masu garkuwa da mutane dauke da manyan bindigogi sun kai hari wata makarantar sakandare ta mata da ke jihar Zamfara, sun sace 'yammata masu yawan gaske wadanda har yanzu ba a san adadinsu ba...
Mun ji cewa an kashe wasu ‘Yan bindiga a bakin fadar Sarkin Birnin Magaji a Jihar Zamfara. Jama’a sun shiga har fadar Sarkin Garin ne inda su ka kama ‘Yan bindiga 7, kuma su ka kashe su a nan take.
Da yawa daga cikin wasu yankunan Arewacin Najeriya na fuskantar matsanancin zafi da kuna ta dumamar rana cikin 'yan makonnin da suka gabata da a halin yanzu ake ci gaba da fargabar barkewar wasu nau'ikan cututtuka.
A jiya ne rundunar sojin saman Najeriya (NAF) ta sanar da cewa dakarunta na rundunar 'Operation Diran Mikiya' sun kashe 'yan bindiga sama da 10 a dajin Sububu da ke cikin jihar Zamfara...
Kaakakin rundunar Sojan kasa, Kanal Sagir Musa ne ya bayyana haka a ranar Litinin, 22 ga watan Afrilu, inda yace Sojoji sun yi musayar wuta da yan bindigan, inda suka kashe mutane guda shida, tare da kwace bindigu guda guda kirar
Masarautar jihar Zamfara ta nemi gafarar rundunar hukumar sojin saman Najeriya sakamakon zargin ta da kashe al'ummar jihar wadanda ba su ji ba kuma ba su gani yayin wani luguden wuta da ta zartar wajen yakar 'yan ta'adda.
Shugaban 'yan ta'addar da suka addabi al'ummar jihar Zamfara ya bayyana cewa za su cigaba da kashe mutane a jihar, tunda har gwamnatin tarayya ta cigaba da aiko da jami'an tsaro domin dauki ba dadi...
Wasu gwamnoni a fadin kasar nan guda 9 sun bayyana cewa a shriye suke tsaf, domin amsa kiran shugaban kasa Muhammadu Buhari, akan dokar da ya saka ta karin albashi zuwa naira 30,000, gwamnonin sunce babban burinsu shine su ga...
Jihar Zamfara
Samu kari