Jihar Zamfara
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da Zailani Baffa, kakakin gwamnan jihar Zamfara, ya fitar da yammacin ranar Laraba. Ya ce gwamnan ya zabi Mohammed a matsayi
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da NCDC ta fitar da misalin karfe 11:45 na dare ranar Talata, 05 ga watan Mayu, 2020. A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitar
Jami'an tsaro a Legas sun datse wata babbar motar daukan kaya da aka cakuda mutane a cikin shanu domin shigar da su cikin jihar. Babbar motar, wacce ta taso dag
Gwamnan jihar Zamfara ta ce babu batun rage albashi, sai dai ma ta amince da a fara raba wa ma’aikatan jihar Naira Miliyan 470 a matsayin tallafin kudin abinci.
Jafaru ya bayyana cewa an dauki jininsa tare da aika shi zuwa dakin gwaji da Abuja, amma har ya zuwa wannan lokaci ana dakon fitowar sakamakon gwajin. Ya kara d
Gwamna Bello Matawalle na jahar Zamfara na shan suka a kan siya wa kwamishinoninsa manyan motocin alfarma da ya yi, duk da matsalolin da ake ciki na corona.
Kazalika, gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, ya sanar, a ranar Asabar, cewa rahoton hukumar NCDC ya tabbatar da cewa an samu mutum biyu da ke dauke da kwayar cut
Jami’an rundunar NSCDC da ke sintiri ne suka kama masu leken su uku a hanyar Bagega da ke karamar hukumar Anka na jahar Zamfara bayan sun samu jawaban kwararru.
Shelkwatar tsaro ta rundunar Sojin Najeriya ta sanar da mutuwar wasu gungun yan bindiga dadi a jahar Zamfara har guda 21 bayan wata kazamar karanbatta da suka y
Jihar Zamfara
Samu kari