Jihar Zamfara
Manjo janar John Enenche, jagoran watsa labaran atisayen rundunar soji na kasa, ya ce an kai harin ne a karkashin atisayen 'ACCORD". Enenche ya bayyana cewa dak
A cikin sanarawar da rundunar ta fitar a shafinta na dandalin sada zumunta, rundunar soji ta ce ranta ya baci da harin da 'yan Boko Haram/ISWAP suka kai tare da
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya nada tsohon dan takarar kujerar gwamnan jihar karkashin jam'iyyar APGA, Dr Sani Shinkafi matsayin mai bada shawara.
A ranar Asabar ne, Sadiya Umar Farouk, ministar ma'aikatar harkokin hidimtawa 'yan kasa ta isa jihar Zamfara domin rabon tallafin rage radadin matsin da annobar
Rundunar sojin Najeriya karkashin Operation hadarin Daji ta ci gaba da yi wa 'yan bindiga ruwan wuta karkashin atisayen Operation Accord a dajin Kwayanbana.
Rundunar soji ta ce za ta damka 'yan bindigar da ta kama a hannun rundunar 'yan sanda da zarar ta kammala yi musu tambayoyi. Dakarun sojoji sun kara fafata musa
Ana iya tuna cewa, a zaman majalisar dokokin jihar karo na biyu da aka tsawaita zuwa ranar Alhamis, an sauke dukkanin shugabannin kananan hukomomi 14 na jihar.
Hukumar kula da 'yan gudun hijira a ranar Alhamis ta bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta gina gidaje 500 don 'yan gudun hijira da ke jihohi hudu na arewaci.
A yayin da damina ta fara, manoma na fatan komawa gona amma rashin zaman lafiyan da ke mamaye yankin arewa maso yamma na ci gaba da tsananta fiye da misali.
Jihar Zamfara
Samu kari