Jihar Zamfara
A 'yan kwanakin baya bayan nan ne bankin duniya ya yi tayin bawa jihohi tallafin jimillar dalar Amurka $1.5bn domin rage radadin matsin tattalin arziki da aka
Ministan aiyuka da gidaje, Babatunde Fashola, da takwaransa na birnin tarayya (FCT), Muhammad Bello, sun tabbatar da hakan yayin ganawarsu da manema labarai bay
'Yan bindiga sun yi garkuwa sa 'ya'yan tsohon kwamishina a jihar Zamfara, Bello Dankande, da wasu mutum biyu da suka hada da jami'an NSCDC a yau ranar Talata.
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Katsina ta sanar da cewa ta kashe wasu 'yan bindiga guda biyu tare da kubutar da mutane biyu da su ka sace a yankin
Yahaya Abdullahi, dan uwa ga dangin mamatan, ya shaidawa Daily Trust cewa wata wata yarinya ce mai shekaru 12 ta dafa fate-faten da ya zama sanadin ajalin mutan
Wata kotun sojoji da ke zama a Abuja a ranar Laraba ta yanke wa wani soja hukuncin shekaru 55 a gidan yari a kan kisan kai, balle wa tare da sata. Sojan mai mu.
Mu, 'yan siyasa, ya kamata a zarga a kan batun kalubalen rashin tsaro da ya ki karewa a tsakanin jama'armu. A bayyana take cewa wasu 'yan siyasa su na amfani da
A saboda hakane kotun ta zartar da hukuncin rushe kafatanin shugabannin jam'iyyar APC da aka zaba a wancan lokacin tare da gargadinsu a kan cigaba da gabatar da
A yankin arewa maso yamma da arewa ta tsakiya, an gano cewa akwai mayakan Boko Haram 400 a jihohin Zamfara da Neja a watan Yulin 2020, jaridar HumAngle ta sana.
Jihar Zamfara
Samu kari