Jihar Zamfara
Rundunar sojojin Najeriya ta musamman na Operation Hadarin Daji ta yi nasarar kashe yan bindiga da dama sannan ta lalata kayayyakin zirga-zirgansu a wani harin
Da yawa daga cikin 'yan bindiga daga kungiyar fitaccen dan bindiga 'Dangote' sun rasu sakamakon ruwan wutar da dakarun sojin Operation Lafiya Dole suka yi musu.
An kama Dan-Tabawa sakamakon ganinsa da aka yi dumu-dumu yana taro da 'yan bindigar daji, kamar yadda hadimin gwamnan jihar Zamfara, Zailani Baffa ya sanar.
'Yan sanda a Zamfara sun kama wani Abu Dan-Tabawa, makusancin tsohon Gwamna Abdulaziz Yari, bayan da yake taron sirri da wasu wadanda ake zargin 'yan bindiga ne
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya bayyana kudirinsa na son neman kujerar shugabancin jam'iyyar APC mai mulki na kasa, ya ce san yadda ake yi.
A kalla mutum 14 suka rasa rayukansu yayin da gidaje masu tarin yawa suka rushe bayan ambaliyar ruwan sama da ta auku a karamar hukumar Gummi ta jihar Zamfara.
A wata sanarwa da mai bawa bawa gwamnan shawara a fannin sadarwa, Zailani Bappa, sarautar wacce take nufin 'mai samar da zaman lafiya' za a bayar da ita ga...
Da alamu rigimar APC a Zamfara ta ki karewa, ‘Yan Marafa sun maidawa Uwar Jam’iyya martani, sun ce jam’iyyar APC za ta jawo rikici idan ta wargaza bangarensu.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya gargadi yan jam'iyyar adawa ta All Progressives Congress, APC, da sauran jam'iyyu su kula da abinda suka furtawa.
Jihar Zamfara
Samu kari