Jihar Zamfara
Bangare daya na jam'iyyar, wanda Sanata Kabiru Marafa ke jagoranta sunce zasu daukaka kara zuwa kotun koli akan hukuncin da kotun daukaka kara ta Sokoto tayi.
Mun ji cewa Kungiyoyin National Professional Group da Northern Nigerian Youths Frontiers sun bukaci gwamnonin Zamfara da Borno su sa baki domin a bude Jami’o’i.
Allah ya yi wa Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Zamfara, Alhaji Ibrahim Mallaha, rasuwa a garin Gusau, a yau Litinin, 12 ga Oktoba.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya nuna adawa ga dandazon yan Najeriya suka yi na neman a ruguza rundunar SARS, ya ce hakan ba alheri bane a gare su.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya ce wani shugaban yan bindiga ya taba rokonsa a yayin wata ganawa, cewa a daina yadawa idan jami’an tsaro suka kama su.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya taya mutum 11 murnar karbosu da aka yi daga hannun 'yan bindiga a jihar ba tare da biyan kudin fansa ba ko wani abu.
Mazauna kauyen sun bayyana cewa 'yan bindigar sun dira kauyen da misalin karfe 2:00 na safe tare da yin awon gaba da darekta a ma'aikatar lafiya ta jihar Zamfar
Rundunar jami'an tsaron OSS, sun kashe dan bindiga 1, sun kama 11 da kuma masu hada kai dasu guda 20, cikinsu harda masu kai musu miyagun kwayoyi, goma sha.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya dakatar da matashin dake tattaki daga Zamfara zuwa Kaduna saboda nuna masa soyayya, shafin Linda Ikeji ya wallafa.
Jihar Zamfara
Samu kari