Jihar Zamfara
'Yan fashi sun kai hari wasu kauyuka biyu a wani yankin jihar Zamfara. Sun kashe mutane takwas tare da raunata da yawa. Sun kuma kona gidaje da yawa a yankin.
Rundunar mazajen sojojin Najeriya sun kashe 'yan fashi 35 tare da fatattakar wasu da yawa a jihohin Zamfara da Katsina. Sun kwato shanu da raguna masu yawa.
Operation Hadarin Daji sun kashe ‘Yan bindiga 35, sun karbo shanu a Zamfara. Miyagun ‘Yan bindigan da ke ta’adi a Zamfara, sun gane ba su da wayau a hannun Soji
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin 'yan bindiga ne sun kai hare tare da kashe mutane takwas a kauyen Janbako da ke yankin karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara
Rundunar 'yan sanda a jihar Zamfara ta cafke wasu mutane 4 da bindigogi. Ana zargin mutanen da kisan wani bafulatani tare da kwace shanunsa. An kwato shanu 200.
'Yan sanda sun ceto mutane takwas daga hannun masu garkuwa a kauyukan Gidan Barga da Dangajeru da ke Kananan hukumomin Tsafe da Talata na jihar yayinda suka kam
Wani jigo a jam'iyyar APC jihar Zamfara ya bayyana cewa bashi da kudin da zai biya kudin fansae 'ya'yansa 7 da a ka sace. Ya kuma ce yana adawa da biyan fansa.
Za ku ji cewa Gwamnatin Tarayya ta ba wasu Jihohi N123bn a karkashin shirin STFTAS da COVID-19. Gwamnati ta kawo shirin ne domin tabbatar da gaskiya wajen aiki.
Direbobin tifa a ranar Lahadi sun rufe babbar hanyar Gusau zuwa Sokoto bayan zargin kama mambobinsu da jami'an tsaro suke yi, talabijin na TVC ta wallafa hakan.
Jihar Zamfara
Samu kari