Jihar Zamfara
Ana nan ana ta rade-radin cewa Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara yana shirye-shiryen komawa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a kasar.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya amince da fitar da kuɗi kimanin 400 miliyan don biyan ɗalibai yan asalin jihar kuɗin tallafin karatu zangon 2020/2021.
A yayin bikin an nadawa Muhammad Auwal Gusau rawani, cewa ya zama kangaran kuma zakaran gwajin dafi a tsakanin gwanayen littafi mai tsarki wato Al-Kur'ani.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya roƙi gwamnatin tarayya data zo a zauna tattaunawar sulhu da yan ta'adda don hakan zai iya kawo karshen matsalar tsaro.
Wasu 'yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun hallaka ma'aikatan poli guda biyu (2), Usama Nazifi da Bashiru Muhammed, a Ƙauran-Namoda dake jihar Zamfara.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya sake samun nasarar kuɓutar da wasu mutane huɗu, kwana 49 da sace su, daga cikin harda magajin gari da Kansila me ci.
'Yan bindiga a yankunan Zamfara sun bayyana cewa, sun haramta hakar ma'adinai a wasu yankunan jihar ta Zamfara da suke aikata ta'asarsu. Kadan ne ke aikin hakar
Wasu mahara da ake zaton yan bindiga sun kai farmaki wata kasuwa da ke garin Yar' Tasha a cikin unguwar Dansadau da ke Karamar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara.
Rahotanni dake zuwa daga Zamfara dake arewa maso yammacin kasar nan na nuna cewa miyagun 'yan bindiga sun halaka mutum takwas,ciki har da sojoji uku bayan wata.
Jihar Zamfara
Samu kari