Yan Fashi Da Makami
A hiya Ahmed Mahmoud Gumi ya ziyarci sansanin ‘Yan bindiga. Bajimin malamin addinin musulunci ya yi magana bayan ya ga abubuwa da idanunsa a dajin Zamfara.
Shahararren malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya jadadda tabbacin cewar kwanan nan rashin zaman lafiya da rikicin da ke arewa da Najeriya zai zama tarihi.
Yan bindiga sun kai hari a garin Sabuwa na karamar hukumar Sabuwa, Jihar Katsina, inda suka kashe mutane goma sha uku tare da jikkata wasu da dama a ran Talata.
Yan bindiga a ranar Talata, 2 ga watan Fabrairu, sun kai farmaki wasu garuruwa a karamar hukumar Shiroro ta jihar Niger inda suka kashe mutum 21 da sace 40.
Wani abu mai kama da wasan kwaikwayo, wani da ake zargin dan fashi da makami ne ya rasa ransa a hannun dan majalisar Nigeria, Abdullahi Salame. Dan majalisar wa
Miyagun ‘Yan bindigan da su ka sace mutane a Jihar Taraba sun yi masu kudi, sun ce sai an biya Miliyan 52 za a fito da Matasan da aka sace a hanyar zuwa biki.
‘Yan bindiga sun kashe mutane 18, kuma an yi gaba da mutane 75 a hare-haren da aka kai a jiya, hakan na zuwa ne bayan an nada sababbin Hafsoshin Sojojin kasa.
Mai garin da ‘Yan bindiga su ka sace a Radda ya yi wa ‘Yanuwansa magana. Kwanaki aka je har fada aka sace Mai gari a Katsina, aka shiga da shi jejin Zamfara.
Sheikh Abubakar Ahmad Gumi, Shahararren malamin nan na Musulunci mazaunin Kaduna wanda ke yawon da’awa a kauyukan Fulani da ke arewa ya yi magana kan tsaro.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari