Yan Fashi Da Makami
Gwamnan Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya ce maganar da ya yi cewa ba duk 'yan fashi ne masu laifi ba ba tuntuben harshe ne ba abunda yake nufi ba kenan.
Babban Sufeto-Janar na 'yan sanda, Mohammed Adamu ya tura akalla dakarun tsaro na Musamman guda 302 zuwa jihar Kaduna domin su magance matsalar ta'addanci.
Hukumar 'yan sandan Abuja ta ce ta mayar da harin da wasu 'yan fashi 4 suka kai wa wasu mutane a wurin Gwarimpa dake Abuja. ASP Mariam Yusuf, ta sanar da haka.
Yan bindigar da suka yi garkuwa da wasu matafiya da ke a hanyarsu yan zuwa Minna daga Rijau a jihar Niger sun nemi a biya miliyan 500 kudin fansar mutanen.
An hallaka mutane 20, sannan Hausawa 5, 000 da ke kasuwanci a jihar Oyo sun jikkata, Oluseyi Makinde da Rotimi Akeredolu sun kai ziyara, amma an yi masu ihu.
Mahara sun kai sabon hari kauyen Baka, karamar hukumar Igabi da ke jihar Kaduna, inda suka kashe uba da dansa a safiyar ranar Asabar, 13 ga watan Fabrairu.
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sha bam-bam da Gwamna Nasir El-Rufai kan batun rashin tsaro. Yace ta sulhu ne za a kawo zaman lafiya cikin sauki a Zamfara.
Wasu yan bindiga a ranar Laraba, 10 ga watan Fabrairu sun kai farmaki tashar bincike na yan sanda da ke karamar hukumar Takum, jihar Taraba, sun kashe jami'i 1.
'Yan Majalisar sun bada shawara ayi wa tsarin tsaro na kasar garambawul. Anyi kira ga Jami’an tsaro su tura jirage su tsefe dajin da ‘yan bindiga su ke fake.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari