Yan Fashi Da Makami
Babayo yace makiyayan sun mika makaman ne biyo bayan wani yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimmawa a tsakanin makiyaya da manoma, wanda sashin ya jagoranta, ya kara da cewa yanzu haka jami’ansa sun fara wayar da kan jama’a game da
A ranar litinin dinnan ne wasu da ake zargin barayi ne suka farwa ma'aikatan NNPC dake unguwar Hotoro a Kano, inda suka arce da miliyan 16. Wani shaida ya tabbatar wa da manema labarai cewa barayin sun zo su ne da misalin karfe...
Daga cikin bindigun akwai AK 47 guda hudu, kananan bindigu guda takwas da alburusai da dama, kamar yadda kwamishinan ya shaida ma majiyar NAIJ.com, ya kara da cewa sun samu nasarorin nan ne a sakamakon hadin gwiwa da kyakkyawar al
Rundunar 'yan sanda ta jihar Neja, tayi ram da wasu mutane biyu masu da makami, Shehu Buda da Bello Mallam, wadanda suka yi ikirarin sun sanya taguwar wannan ta'addanci ne a sakamakon matsi na tattalin arziki da kuma rashin aiki.
A daren jiya ne da misalin karfe 3:00 wasu da ake zargin 'yan fashi ne suka haura gidan wani mutum, Alhaji Yakubu Haruna, inda yake zaune tare da mahaifiyar sa a garin Babawa dake karkashin karamar hukumar Gezawa a jihar Kano
Kwamishinan 'yan sandan jihar, Iwar, shine ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai na birnin Kaduna a ranar larabar da ta gabata, inda yace an cafke wannan miyagu ne tsakanin watan Oktoba na 2017 da watan Janairun 2018.
A kokarin hukumar 'yan sandan Najeriya na tabbatar da tsaro a kan hanyoyin Najeriya, hukumar ta samu wata gagarumar nasara. Hukumar ta 'yan sanda ta yi nasarar cafke gungun wasu 'yan ta'adda ne da suka dade suna addabar matafiya a
Wannan rikakken dan fashi daya shahara na dauke da wani abin mamaki, abin mamakin kuwa shine, dan fashin gurgu ne, wato kafar sa daya, kuma sunan sa Quattara Mo
Kwamishinan yansadar jihar Kebbi Kabiru Ibrahim yace rundunar su ta kama yan fashi 41 da kwato makamai 12 daga hannun su a tsakanin watan Janairu zuwa Disamba a
Yan Fashi Da Makami
Samu kari