Yan Fashi Da Makami
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Alhamis, 31 ga watan Mayu, inda jami’an tsaro suka yi ram da wasu Tireloli dake dauke da alburusai guda dubu dari uku, 300,000, sun nufo Najeriya akan iyakar kasar Bini
Wasu gungun yan fashi da makami sun kai hari a wani Banki dake garin Ilawe-Ekiti na karamar hukumar Ekiti ta kudu masu Yamma, inda suka kashe ma’aikacin bankin da jami’in Dansanda dake tsaron bankin, inji rahoton
Da yake ganawa da manema labarai a kan samamen da suka kai gidan, kwamishinan ma’aikatar matasa da walwalar jama’a na jihar Legas, Agboola Dabiri, ya bayyana cewar gwamnatin jihar Legas ba zata taba komawabaya a kudirin tan a gani
Hukumar Yan sandan Najeriya sunyi nasarar cafke 'yan bindiga da 'yan sara suka 56 wanda ake zarginsu da hannu cikin kashe-kashen da akayi a garin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna da ma wasu sassan jihar Zamfara. Wasu daga cikin wan
Sanatocin Najeriya sun shiga wata ganawa ta sirri domin daukan mataki a kan babban Sifeton hukumar 'yan sanda ta kasa, Ibrahim Idris. A yau ne, Laraba, majalisar take saka ran bayyana Idris a zauren majalisar domin amsa wasu tamba
Wata dalibar makarantar mai suna Mbafan ta bayyana cewar sun firgita da jin harbe-harbe a makarantar da misalin karfe 12:00 na dare amma saida safe ne suka san cewar an sace malamin na su. 'Yan bindigar na neman Naira miliyan N15m
Hukumar 'Yan sandan jihar Legas ta sake cafke wani gawurtaccen dan fashi da makami, mai suna Ahmed Adewole wanda akafi sani da 'Spirit' wato fatalwa wanda ya fito daga gidan yari a ranar 11 ga watan Afrilun 2018 amma kuma gashi ya
A wata sanarwa mai dauke da sa hannun darektan hukumar sojin, Birgediya Texas Chukwu, ta bayyana cewar a jiya Asabar, 5 ga watan Mayu, tawagar shugaban sojin kasa ta kama wasu ‘yan fashi da suka tare hanya suke zaluntar mutane kum
Rundunar sojin Najeriya dake atisayen yaki da aiyukan ta’addanci a jihar Taraba da ake kira AYEM AKPATUMA sun gudanar da wasu aiyukan taimakon al’umma a kananan hukumomin Ibid a Wukari. A wata sanarwa da mataimakin Darektan yada
Yan Fashi Da Makami
Samu kari