Yan Fashi Da Makami
Dubun wani gardi da ya yi shigar mata don ya saci yara ‘yan makaranta a Ribas ta jihar Fatakwal cika bayan an gano mugun nufin da yake da shi. Mutanen unguwar Omuchi Igwuruta ne ta garin Fatakwal suka gano mutumin da yanzu haka ya
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Kainji, jihar Neja, ta yankewa wasu ‘yan Boko Haram 113 da matansu na aure hukuncin daurin a gidan yari saboda samun su da hannu cikin aiyukan ta’addanci. Wata majiya a ma’aikatar shari’a
Wadanda aka kama sune Sanusi Abdullahi mai shekaru 22 wanda akafi sani da Saga da Mansur Abdullahi mai shekaru 21 wanda akafi sani da Washa sai Aliyu Salisu mai shekaru 22 wanda akafi sani da Alious kuma duk mazauna Katsina ne.
Hukumar ‘yan sanda tayi nasarar cafke wasu ‘yan fashi biyu dake amfani da bindigar roba domin razana jama’a kafin su kwace masu abun hannunsu. An kama ‘yan fashin biyu; Michael Iheanacho na kasuwar kasa da kasa ta Alaba dake
Hukumar Yan sanda reshen jihar Kano ta sanar da kama wani shugaban kungiyar fashi da makami mai suna Sulaiman Mujahid wanda suka dade suna adabar mazaunan Sheka qauters a Kano. Wata sanarwa mai dauke da sa hannun jami'an hulda da
Da yake zartar da hukunci, Alkali Omotoso ya bayyana cewa laifin Babatunde ya saba ma sashi na 402 na kundin hukunta manyan laifuka na jihar Ekiti, inda ya yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya, daga karshe kuma yayi fatan All
“Sun yar da motar a titin Eboh yayin da suka fahimci motar ta tsaya cak sakamakon wani na’urar kiyaye sata dake daure a cikin motar, ganin haka ya sa suka sauka, inda suka kara kwace wata mota kirar Toyota Corolla daga wajen wani
Yaron gidan wani babban matashin soja, Laftanal Abubakar Yusuf, ya hallaka shi da budurwar sa, Lorraine Onye, tare da dora laifin abinda ya aikata a kan bacin raid a damuwa. Yaron gidan, Raphael Jaja, ya shake budurwar Abubakar ha
Wasu ‘yan ta’adda da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai wasu sabbin hare-hare a kauyukan Dutsin Wake da Oho dake karamar hukumar Birnin Magaji a jihar Zamfara tare da kasha mutane fiye da 30. Saidai kakakin hukumar ‘yan sanda a ji
Yan Fashi Da Makami
Samu kari