Yan Fashi Da Makami
Uwargidar Ihongo, Monica Ihongo ta bayyana ma manema labaru cewa yan bindigan sun kwashe musu duk wasu abubuwa masu muhimmanci a gidan, daga nan suka tura maigidanta cikin mota.
Jirgin yakin Operation Hadarin Daji ta kashe akalla yan bindiga 20 a wani wuri kusa da Munhaye a jihar Zamfara a wani harin sama da suka gudanar a jiya Talata, 2 ga watan Yuli.
Magajin Garin Daura, Alhaji Musa Umar wanda ya kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane a ranar Talata, 2 ga watan Yuli bayan ya shafe watanni biyu a hannunsu, ya isa babbar birnin tarayya Abuja.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdul’aziz Yari, a ranar Litinin, 1 ga watan Yuni ya kare kansa akan batun tsaro a jihar, inda yake fadin cewa yayi iya kokarinsa wajen magance matsalar.
A kalla mutane 310 aka kashe a Najeriya a cikin watan Mayu sakamakon aiyukan ta'addanci daban-daban da suka hada da rikicin 'yan bindiga, fashi da makami, da sauran wasu rigingimu da dama. Jihar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, na
Rundunar yan sandan Najeriya reshen birin tarayya ta kama wasu yan fashi 10 masu kaddamar da hare-hare akan al’umman garin Gwagwalada da kewayenta.
Harin na zuwa ne a cikin kasa da makonni biyu bayan wasu 'yan bindigar sun kashe fiye da mutane 10 a wani hari da suka kai karamar hukumar Rabah da ke gabashin jihar Sokoto. Jihar Sokoto na makwabtaka da jihar Zamfa mai fama da
Wani sumame da rundunar 'yan sanda ta jihar Neja ta kai, ta kama wani dillali dake sayarwa 'yan fashi da masu garkuwa da mutane bindigogi da harsashi. Jami'an 'yan sandan sunyi nasarar kama dallalin wanda ya bayyana sunansa da...
Gomna da yaran sa sun yi kaurin suna wajen sace mutane tare da yin garkuwa da su a yankin kananan hukumomin Batsari, Safana da Jibia, inda dakarun soji su ka kama su yayin wani atisaye a cikin watan Yuni, 2019. Da ya ke tabbatar
Yan Fashi Da Makami
Samu kari