Yan Fashi Da Makami
Majiyar Legit.ng ta sanar da ita cewa wata mai shara ce a bankin ta fara jan hankalin shugabanninta, bayan ta ga takalma a bandakin da kuma sahun kafafu a jikin bango. "Ita ce ta kira hankalin jami'an tsaron da ke aiki a bankin
Rahotanni sun kawo cewa wasu yan bindiga dauke da makamai sun tashi garuruwa sama da 70 a jihar Sokoto, yayin da suka kashe mutane da dama tare da sace tarin dukiya da suka hada da dabbobi.
Yan bindiga a sun kai hari kauyuka hudu a karamar hukumar Batsari dake jihar Katsina a yammacin ranar Lahadi, inda suka kashe mutane uku sannan suka yi garkuwa da mutane shida.
Rahotanni sun kawo cewa a safiyar ranar Lahadi, 28 ga watan Yuli wasu yan bindiga, sun kashe wani fitaccen dan kasuwa a garin Gulma da ke jihar Kebbi, Alhaji Usuf Garkar-Bore sannan suka yi garkuwa da surukarsa, Aisha.
Fitaccen dan wasan kwallon kafa na kulob din Arsenal, Mesut Ozil da Kolasinac sun ranta ana kare don neman mafaka bayan an wasu mutane da ake tunanin 'yan fashi ne sun kai musu hari da wukake, ranar Alhamis 25 ga watan...
Dubun shi ta cika ne bayan jami'an 'yan sanda da ke sintiri sun bi shi bayan ya yi wani fashi kuma ya ruga cikin duhuwar makarbartar. Yanzu haka matashin na hannun jami'an 'yan sanda na ofishin Kaneshi inda ya ke bayar da hadin ka
Wassu yan bindiga wadanda ba a san asalinsu ba sun yi garkuwa da wasu matafiya mata uku da ke a hanyarsu ta zuwa Yenagoa, babban birnin jihar Bayelsa daga jihar Lagas.
Rahotanni sun kawo cewa wasu yan bindiga sun kai farmaki a wasu kauyuka da ke karkashin karamar hukumar Goronyo ta jihar Sokoto, inda suka kashe mutane 29.
Bayan kwana hudu da yin garkuwa da wani mai suna Ekene, yan bindiga sun sake garkuwa da mutane uku a kauyen Nuku da ke yankin Abaji. Wani mazaunin kauyen wanda bai so a bayyana asalinsa ba yace lamarin ya faru ne a ranar Laraba.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari