Yan Fashi Da Makami
Wani mazaunin yankin mai suna Hassan Idris ya ce jami'an 'yan sanda sun gaggauta shiga lamarin kuma al'amura sun koma daidai don yanzu haka mutanen da suka gudu sakamakon zuwan makiyayan, sun dawo gari. Shi ma kakakin rundunar 'ya
Yarinyar Umar Ardo da aka sace a Abuja ta dawo da gida bayan an biya masu garkuwa da mutane daloli. Yanzu wannan ‘Diyar‘Dan takarar Gwamnan da shugaban kasa ta samu ‘yanci.
Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa 'yan bindigar sun kashe basaraken mai lakabin 'Rit Kadunu' da misalin karfe 8:10 na dare yayin da suka harbi wani mutum guda a kafa. Da yake tabbatar da kai harin, tsohon kwamishinan kasuwanci
Jami'an tsaron na zargin Lawan da Sulaiman da laifin shatar shanu, yayin da shi kuma Sa'idu ake zarginsa da laifin satar mutane domin yin garkuwa da su. A yayin bajakolin masu laifin ne Sa'idu ya bayyana cewa da kayan sojoji ya ke
Da take jawabi yayin taro da manema labarai a Abuja ranar Litinin, Callamard ya ce akwai bukatar daukan matakan gagga wa domin kawo karshen aiyukan ta'addanci da suka yi sanadiyyar salwantar rayukan dubban jama'a. Najeriya na fama
Mai martaba Kabir ya bayyana hakan ne ranar Juma'a a Katsina, jihar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, yayin gabatar da jawabi ga malaman addinin Islama. "Mu na umartar jama'ar masarautar Katsina da su dukufa wajen gudanar da addu'o
Dubun wasu gungun Mata 3 yan Najeriya dake sana’ar fashi da makami a kasar Dubai ta cika bayan sun yi ma wani attajirin balarabe dan asalin kasar Iraqi fashi da makamin kudinsa Dh57,000.
Wasu 'yan bindiga sun kone motocin sojoji guda uku yayin wata musayar wuta da suka yi da tawagar jami'an tsaro a kan hanyar zuwa Shimfida a karamar hukumar Jibiya a jihar Katsina. Mata uku sun samu raunuka yayin musayar wuta da
Rundunar Yansandan Najeriya ta sanar da kama wasu jami’anta guda biyu da laifin satar bindiga kirar AK 47, guda biyu daga ma’ajiyar hukumar Yansanda, wanda kudinsa ya kai naira miliyan 1.7
Yan Fashi Da Makami
Samu kari