Yan Fashi Da Makami
Rundunar Yansandan Najeriya ta kama kan uwar gami, kuma ummul aba’isu a yunkurin fashi da makami da wasu miyagun yan bindiga suka yi a wani banki dake garin Mpape a babban birnin tarayya Abuja.
Mun kawo labaron yadda yunkurin satar kudi a banki ya jagalgwalewa ‘Yan fashi a Abuja bayan wasu Barayi masu karfin hali su nemi su yi fashi a Mpape.
Ana bukatar N30m a kan Dagacin Birnin Gwari, Alhaji Yusuf Abubakar Yahaya, wanda ya ke hannun masu garkuwa da mutane. Yanzu dai garkuwa da mutane ya yi kamari a Kaduna.
Wani Mai tallar wiwi ya kai karar Masu laifi wajen ‘Yan Sanda. A dokar kasa da jihar Legas, amfani da tabar wiwi ya sabawa doka kafin a je ko ina.
Wani Hadimin Sanata O. Omo Agege, E. Ugbarugba ya sha da kyar bayan an yi yunkurin kashe shi a Delta. An harbi Mai ba babban Sanatan na APC shawara ne cikin dare kamar yadda ya shaidawa Manema labarai.
Wani tsohon Jami’in Gwamnatin Taraba ya samu ‘yanci bayan kwanaki 5 da garkuwa da shi. Aminu Jika ya samu ‘yanci daga masu garkuwa da mutane ne bayan ya biya miliyan 20.
Yan fashin cikin ruwa sun kama wani babban jirgin ruwa mallakin kasar HongKong yayin daya ratsa ruwan Najeriya, inda suka yi awon gaba da fasinjojin jirgin su goma sha tara (19),
Mazauna yankin da abin ya faru sun bayyana cewa 'yan bindigar sun yi ta harbe-harbe bayan isarsu unguwar, mai makwabtaka da Falwaya, lamarin da suka ce ya hana su cigaba da barci saboda fargaba. Daya daga cikin mai unguwannin yank
Alkali ya yankewa wanda ta saci Jariri hukuncin daurin s a gidan yari. Wanda ta saci karamin yaro za ta yi zama a gidan kurkuku ko ta biya kudi bayan ta nemi kotu ta yi mata rangwame.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari