Yan Fashi Da Makami
Sufeto janar na yan sanda, Mohammed Adamu, ya bukaci gwamnonin jahohi da su sauke hakkin da ya rataya a wuyansu, cewa wadanda ke aikata laifuffuka na da dalilansu na aikata hakan.
A cewarsa, masu garkuwa da mutanen sun nemi miliyan daya a matsayin kudin fansa a kan kowanne mutum daga cikin mutanen 26 da suka sace tare da yin barazanar cewa zasu kashe duk wanda ba a biya masa kudin ba. Ya bayyana cewa jami'a
Wani mutum da yayi wa banki fashi ya boye fuskar shi ta hanyar sanya bakar fuska a Amurka. A halin yanzu dai jami'an 'yan sandan kasar Amurka na neman shi ido rufe. Sashen 'yan sandan yankin Perryville suna neman mutumin...
A cikin wata sanarwa data fito daga hedikwatar rundunar 'yan sandan Abuja, kwamishinan 'yan sanda, CP Bala Ciroma, ya bayar da umarnin a fara gudanar da bincike a kan sace matashin. Sanarwar mai dauke da sa hannun kakakin rundunar
Rundunar 'yan sandan jihar Kebbi ta tabbatara kutsen da wasu 'yan fashi da makami suka yi a ofishin MTN da ke yankin Tudun Wada na Birnin Kebbi. Kakakin rundunar, DSP Nafi'u Abubakar, ya tabbatar da aukuwar lamarin ga manema labar
Sanata Mohammed Sani Musa, mai wakiltan Niger ta gabas daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC), ya kuma kokawa kan cewa yan bindiga na kashe mutanensa a kullun ba tare da hukumomin da ya kamata sun dauki mataki ba.
Wasu gungun yan bindiga da suka fitini al’ummar karamar hukumar Kanam da fashi da makami sun gamu da ajalinsu a hannun ayarin fusatattun jama’an gari da suka yi fito na fito dasu ba tare da jin tsoro ba.
Da yake jawabi yayin mika masu laifin ga hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a ranar Juma'a, kwamandan rundunar sojojin ruwan, Rear Admiral Tanko Yakubu, ya ce sun samu nasarar kama 'yan ta'addar ne bayan shafe kusan watanni hudu su
Jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Delta sun samu nasarar kama wata gawurtacciyar yar bindiga dake mummunan sana’ar fashi da makami a jahar Delta mai suna Bella Lucky tare da abokan ta’asanta guda biyu.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari