Yan Fashi Da Makami
Jami’an rundunar NSCDC da ke sintiri ne suka kama masu leken su uku a hanyar Bagega da ke karamar hukumar Anka na jahar Zamfara bayan sun samu jawaban kwararru.
Wannan sabon harin na zuwa ne bayan kwana daya da kai wani hari da aka kashe mutane 47 a kauyukan Danmusa da Safana na jihar Katsina. A ranar Litinin ne mazauna
Wasu miyagu sun kai hari kauyen Peace da ke yankin Lugbe, babbar birnin tarayya, inda hakan ya yi sanadiyar mutuwar mutane uku, an kuma lalata dukiyoyi da dama.
Hukumar yan sandan jahar Jigawa, ta tabbatar da sace wani malamin addinin Musulunci da yan bindiga suka yi a garin Ringim da ke karamar hukumar Ringim na jahar.
Ya bayyana cewa mazauna kauyen sun tunkari 'yan bindigar bayan sun samu labarin abin da ke faruwa, inda su ka tserar da 10 daga cikin matan, yayin da 'yan bindi
A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar 'yan sandan Najeriya na kasa, Frank Mba, ya fitar a ranar Talata, ya ce Fatima ta na safara tare da boyewa 'yan ta'adda
Wasu ‘Yan iskan Gari sun tada hayaniya a Legas dalilin kara wa’adin takunkumin kulle. Yanzu haka Legas ta rikice bayan ‘Yan fashi da makami sun rika ta'adi.
Rundunar yan sandan jahar Ogun, ta kama akalla mutane 150 da ake zargin suna da nasaba da haddasa tashe-tashen hankula da sace-sace a wasu garuruwan jahar.
An shiga halin tsoro a yankunan Mangoro, Ogba, Agege, Iyana Ipaja da kuma Dopemu da ke jahar Lagas, yayinda yan ta’adda ke yiwa mazauna yankunan fashi da makami
Yan Fashi Da Makami
Samu kari