Yan Fashi Da Makami
Daga cikin miyagun kayayyakin da aka samu a wurin masu laifin akwai bindigu 30 da suk hada da AK47 da kuma wasu na gida, carbi 1520 na alburusai, miyagun kwayoy
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa rundunar 'yan sanda ta tabbatar da sace kansilolin a makon jiya. Kansilolin da aka sace sune kamar haka; Murtala Arzika na mazabar Gayari, Lawal AC Milan na mazabar Ubandoma
A Ranar Lahadi ne aka yi awon gaba da Fasto bayan ya dawo daga yawon wa’azi. Har yanzu ba a tuntubi kowa domin a biya kudin fansar sa ba.
Shehu Abdullahi wanda yake shine karamin cikinsu ya bayyana duka yadda suke gabatar da ta’asar tasu, inda ya bayyana cewa ya shiga wannan harkane saboda yana so ya samu kudin da zai biya sadakin aure...
Wanda ake zargin, Matthew Tokeme mai shekaru 50 ya shiga hannun ‘yan sanda a ranar Talata. An kama tsohon ma’aikacin a rundunar sojin saman Najeriya din tare da motar shi kirar Sienna wacce yake amfani da ita don fashi...
Rahotanni sun kawo cewa jami’an tsaro da taimakon wani maharbi sun samo tarin makamai da alburusai wadanda ake zaton na yan fashi ne a dajin Lame-Burra, wani gagarumin maboyar miyagu a jahar Bauchi.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace yaron wani dan kasuwa a Suleja a Chaza, wani gari da ke wajen garin Suleja a jahar Niger.
Rundunar yan sandan jahar Katsina a yammacin ranar Litinin, 24 ga watan Fabrairu ta baje gawawwakin yan bindigar da ta kashe a yayin wani arangama a Maraba Kankara da ke karamar hukumar Kankara na jahar.
Yau Kotu za ta yankewa tsohon Kakakin PDP hukunci game da zargin cin kudin makamai. An jima kadan kotu za ta bayyana mai gaskiya tsakanin EFCC da Olisah Metuh.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari