Yan Fashi Da Makami
A jiya aka fito da mutanen da aka yi garkuwa da su a masallaci a Nasarawa. Sai da aka tara Naira miliyan 8.5 kafin ‘yanuwan wadanda aka sace su sa su a ido.
Wasu Ja’irai sun gutsere al’aurar Jami’an tsaro a jihar Ebonyi. ‘Yan Sanda sun ce Tsagerun sun kashe ‘Dan Sanda, sun datse masa al’aura, sun bankawa ofis wuta.
A makon da ya wuce, an samu wasu ‘Yan iskan Gari da su ka auka wa Sakatariyar APC a Jihar Delta. Bata-garin sun yi yunkurin ruguza Hedikwatar Jam’iyyar APC.
Wasu sun yi awon-gaba da Shugaban karamar hukuma a Kudancin Najeriya. Jami’ai sun tabbatar da sace Shugaban karamar hukumar Iganna a Jihar Oyo jiya da yamma.
Wasu miyagun ‘Yan bindiga sun shiga wani Kauye a jihar Zamfara sun sace mutane akalla 5. Daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su har da Mai unguwar Lingyado.
Darektan sashen watsa labarai na rundunar tsaro, Manjo Janar John Enenche, ne ya bayyana hakan ranar Alhamis a Abuja lokacin da yake gabatar da bayanan mako a
Jami’an tsaro sun fara kamo wadanda su ka tsere bayan Gwamna ya bada wa’adi. Yanzu 8% na ‘yan zaman gidan yari da su ka tsere sun koma hannun hukuma a Edo.
Mun fahimci cewa gwamnatin Jihar Legas ta yi asarar sama da N200m a dalilin zanga-zangar #EndSARS. ‘Yan zanga-zangar sun jawo aiki ya tsaya cak a Jihar Kudun.
A yau da rana aka ji ofishin ‘Yan Sandan Ugbekun ya kama da wuta, ana neman shiga gidan yari a Oko. Yanzu nan mu ke samun wannan labari daga jaridar The Cable.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari