Yan Fashi Da Makami
‘Yan bindiga sun yi tabargaza a Kaduna, sun hallaka Iyalin wani Basarake a jiya da dare. ‘Yan bindiga sun aika Mai Unguwar Atyap da ‘Dansa lahira a Zangon Kataf
Wani babban manomin shinkafa a jihar Zamfara, Alhaji Nuhu Deme, ya bayyana irin halin tsaka mai wuyar da suke ciki a Zamfara, yayin hira da wani gidan rediyo MA
A jiya Lahadi ne Migayu su ka sake damke ‘Dan wasan kwallon Super Eagles da ya yi ritaya C. Obodo. Tsohon Tauraron ya fito bayan kwana 1 a hannun ‘Yan bindiga.
Za ku ji ‘Yan bindiga sun buda wuta ga Matafiya a kan titin Abuja zuwa Kaduna. ‘Yan bindigan sun yi nasarar yin ta’adi ba tare da jami’an tsaro sun kawo doki.
Kazalika, ya bukaci jama'a su gaggauta bawa hukumomin tsaro goyon baya ta hanyar basu muhimmman bayanan da zasu kai ga kama 'yan bindiga tare da dawo da zaman
Sakataren gwamnatin Amurka ya wallafa a shafinsa na tuwita cewa; "an samu gagarumar matsaya da nasara a tattaunawa da gwamnatin Najeriya a taron haɗakar ƙasashe
Wasu bata gari da ake zaton yan bindiga ne sun kai hari ofishin yan sanda a yankin Igueben, karamar hukumar Igueben na jihar Edo, mutane biyu sun mutu a hakan.
Bayan sun tarwatsa wani bangare na ofishin 'yan sandan, 'yan bindigar, wadanda ake zargin 'yan fashi ne, sun samu damar shiga ofishin tare da yashe ma'adanar ma
Kotu ta tsare wasu masu zanga-zangar #EndSARS a gidan kurkuku. ‘Yan Sandan sun fatattaki masu zanga-zangar lumana daga Majalisa a Abuja, sun kai su gaban kotu.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari