Yemi Osinbajo
Ta rubuta;"Farin cikina shine sun saka sunana dai-dai gurbin da ya dace, sunana ne na farko a jadawalin. Nagode muku masu zanga-zangar EndSARS.Ina alfaharin kas
Mataimakin shugaban kasan Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, yace hankalin gwamnatin tarayya na wurin matasan Najeriya. Gidan talabijin na Channel ya ruwaito.
Fadar Shugaban kasa ta yi kasafin Naira miliyan 160 a matsayin kudin abinci a 2021. Har ila yau, fadar ta ware Miliyan 167 domin liyafa a shekara mai zuwa.
A ranar Alhamis ne shugaban kasa Buhari ya gabatar da kasafin kudin 2021 yayin wani zama na musamman da ya hada mambobin majalisar dattijai da na wakilai wuri g
Farfesa Yemi Osinbajo ya gabatar da wani jawabi a ranar Asabar, 3 ga watan Oktoba, inda yace abinda ya dace a duba idan za'a dora mutum a mukamin gwamnati.
Sule Lamido ya ce dole ne shugabannin Najeriya su san cewa ta yi masu rana tsawon shekaru da dama, don haka hakkinsu ne su saka mata wajen ganin bata balle ba.
A yayin da kungiyar ta amince akwai rabuwar kai a kasar, ta ce bai dace mataimakin shugaban kasar ya rika fadin kalaman da za su kara janyo tabarbarewar lamarin
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce akwai sa ran gwamnatin tarayya ta bude iyakokin kasa nan kusa, jaridar The Punch ta wallafa hakan nan.
Yarjejeniya da P & ID da aka sa hannu a mulkin Ummaru ‘Yar’adua ta kusa zama masifa. Farfesa Yemi Osinbajo da Ministan shari’a su ka hana Najeriya tafka asara.`
Yemi Osinbajo
Samu kari