Yemi Osinbajo
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa ya zama dole mambobin jam’iyyar All Progressives Congress su kara yawan mambobi don samun kuri'u.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a ranar Laraba, 11 ga watan Agusta, ya jagoranci wani zaman tattaunawa na majalisar zartarwa ta tarayya (FEC).
Antoni janar na tarayya kuma minsitan shari'a, Abubakar malami SAN,ya musanta rahotanni dake yawo na cewa ya bijirewa umarnin mataimakin shugaban kasa Osinbajo.
Lallai maganar hausawa gaskiya ce, daidai ruwa daidai kurji, anyi shagalin bikin Adebola Williams, CEO na Red Africa, wani kamfanin labarai, da Kehinde Daniel.
Wata kungiya mai suna Osinbajo Grassroots Organisation (OGO) ta bayyana dalilin da yasa yan Najeriya zasu marawa Osinbajo baya domin maye gurbin Shugaba Buhari.
Shugaban ma'aikatan shugaban kasa, Ibrahim Gambari ya bayyana kansa a matsayin wakilin Shugaba Muhammadu Buhari inda shima Osinbajo ya gabatar da kansa a haka.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya ce gwamnatin tarayya ba zata sassauta ba wurin kokarinta na ganin ta tabbatar da tsaro a kasar nan baki daya.
Mataimakin shugaban kasa,Farfesa Yemi Osinbaji yana da tabbacin cewa Najeriya zata cigaba da zama kai hade a matsayin kasa daya duk da masu son ganin rabuwarta.
Yemi Osinbajo, mataimakin shugaban ƙasa, a ranar Talata, a karo na farko yayi tuƙin gwajin mota mai amfani da wutar lantarki da aka haɗa a Nigeria, Hyundai Kona
Yemi Osinbajo
Samu kari