Siyasar Amurka
Ganin a halin yanzu ana kokarin zaben shugaban kasar Amurka, mun kawo maku yadda mulkin Joe Biden zai sha ban-ban da Gwamnatin Shugaban kasa Donald J. Trump.
Esther Agbaje, Oye Owolewa da kuma Nnamdi Chukwuocha sune yan Najeriya uku da suka yi nasarar lashe kujerun yan majalisar wakilai a kasar Amurka a ranar Laraba.
Trump ya kawo Jihohi 23, Biden ya kawo 23, saura sakamako 5. Unda ake jiran a kammala kidaya su ne: Georgia, Nevada, North Carolina, Pennsylvania da Alaska.
Mun kawo ragowar Jihohin su ka rage a zaben Amurka tsakanin Biden da Trump.Dokar Amurka ta ba kowace Jiha damar daukan lokacin da za ta sanar da sakamakonsu.
A yau da sassafe, Donald Trump ya zargi Jam’iyyar hamayya da kokarin ‘sace zabe’. Ana sa ran cewa an jima kadan Trump zai yi wa Amurkawa jawabi na musamman.
A ranar Litinin ne Charlie Baker, gwamnan jihar Massachusetts da ke kasar Amurka, ya bukaci wasu jami'an na musamman guda 1,000 a kan su kasance cikin shirin ko
Shugaba Donald Trump zai sha kashi a zaben kasar Amurka. Da alamu, Joe Biden ya yi gaba, shi kuma Mista Trump ya na barazanar zuwa gaban kotu idan ya sha kashi.
Siyasar Amurka
Samu kari