Kasar waje
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya zargi yawan shigar baki da addinin Musulunci da haddasa zanga-zangar ɗalibai, wadda ke kara kamari a kasar Faransa.
Kasar Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami zuwa teku bayan takaddama da Koriya ta Kudu kan nakiyoyin da suka jikkata sojoji uku a yankin DMZ.
Dubban dalibai sun yi zanga-zangar inganta ilimi a Faransa, lamarin da ya haddasa rikici da ’yan sanda, tare da katse karatu a makarantu sama da 700.
An yi amfani da hoton tsohon Shugaban Najeriya Abdulsalami Abubakar a tallan asibitin Indiya bayan tiyatar gwiwa, lamarin da ya jawo martani daga wasu ’yan Najeriya.
Kamfanin jirgin Flydubai daga Dubai zuwa Isra’ila ya yi saukar gaggawa a Saudiyya bayan rahoton faɗa tsakanin matukan jirgin da ya jawo fargabar garkuwa.
Mahukuntan Iran sun ce sun karɓi martani a hukumance daga Amurka kan shawararta ta kawo ƙarshen yaƙin Gabas ta Tsakiya da warware ssbsnin Hormuz.
Fatima Ezzahra El Mansouri ta kafa tarihi a nahiyar Afrika da zama Firaminista. Ban da Fatima El Mansouri, sau daya aka taba samun mace da ta rike kujerar a Afrika
Bill Gates ya yi gargadin cewa AI na iya haifar da babbar illa ga bil'adama idan ba a samar da dokoki masu ƙarfi ba. Ya ce masu mugun nufi na iya kashe mutane.
Kamfanin Dangote na neman samun ribar dala $35bn a shekara zuwa 2030, zai zuba $8bn a masana'antar LNG. Dangote ya jaddada wannan a bayanin manufar "Vision 2030"
Kasar waje
Samu kari