Labaran Kwallo
Cristiano Ronaldo ya kafa sabon tarihi a gasar Kofin Duniya bayan zura kwallo a karo na shida a tarihi, yayin da Portugal ta doke Uzbekistan da ci 5-0.
Dan kwallon Morocco da ke taka leda a kungiyar Manchester United ya nuna cewa yana shirin komawa karatn Kur'ani domin ya dawo limami idan ya bar kwallo.
Dan wasan gaba na Argentina, Lionel Messi, ya kafa tarihi a gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya. Messi ya zama dan wasan da ya fi zura kwallaye a gasar.
Nasarar da kasar Ghana ta samu kan Panama a wasan farko na gasar cin kofin duniya ta 2026 ta bata damar zama kasa ta biyu da ta samu nasarori 6 bayan Najeriya.
Hukumar kwallon kafa ta Turai (UEFA) ta zabi Omar Artan, wanda Amurka ta hana shiga kasarta don hura gasar kofin duniya, a matsayin wanda zai hura mata wasa.
Matakin da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta dauka na kara yawan kungiyoyin gasar cin kofin duniya ya taimaka wasu kasashe sun samu dama a karon farko.
Hukumar kwallon kafar Iran ta sanar da cewa Amurka ta hana magoya bayan kungiyar kwallon kafar kasar shiga filin buga gasar cin kofin duniya da za a fara a Amurka.
Dan wasan Denmark Christian Eriksen ya razana duniya bayan ya yanke jiki ya suma a wasa da Ukraine, amma likitoci sun tabbatar da yana cikin koshin lafiya.
Matashin dan wasa, Zadok Yohanna, ya kafa tarihi bayan ya koma kungiyar Brighton & Hove Albion ta kasar Ingila. Ya doke tarihin da Mikel Obi ya taba kafawa.
Labaran Kwallo
Samu kari