Taraba
Rahotanni sun bayyana harin farko dai ya faru ne a lokacin da yan kabilun Jukun suka far ma kauyen Jootar, yayin da su kuma mayakan kabilar Tibi daga garin Tong
A yanzu haka ana cikin zaman dar dari a garin Wukari na jahar Taraba sakamakon wani sabon rikici daya kaure tsakanin mayakan kabilun Tibi da mayakan kabilun Juk
Ya ce gwamntin jihar ta raba sinadarin tsaftace hannu da sauran kayan kare kai ga cibiyoyin duba lafiya da asibitocin da ke jihar. Mista Vakkai ya yi kira ga ma
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Taraba ta sanar da kama wata mata mai suna Mary Yakubu tare da wasu kananan yara guda 27 da ta sato su daga sassa daban
Rahotanni da muke samu yanzu ya nuna cewa Kwamishinan birane da wutar lantarki na jahar Bayelsa, Alexander Markus Senlo ya rasu, bayan ya yi rashin lafiya.
Gwamna Darius Ishaku na jahar Taraba ya yi umurnin rufe dukkanin kasuwannin jahar ba tare da bata lokaci ba. Ya kuma yi umurnin hana sallar Juma’a da zuwa coci.
Wasu da ake tunanin 'yan bindiga ne sun sace Ango da abokanansa guda biyar akan hanyar Wukari-Ibi dake jihar Taraba a jiya Juma'a da yamma, mutanen yankin sun..
Yau gwamnonin Arewa Maso Gabas za su hallara a jihar Gombe domin tattauna muhimman batutuwa na matsalolin tsaro. Za kuma a yi magana kan hasken wutar lantarki da sauransu.
Kakakin rundunar yan sandan jahar, David Misal, ya fada ma manema labarai cewa an kama mai laifin ne tare da yaran a wani garejin mota a karamar hukumar Bali da ke jahar yayinda suke shirin shiga mota.
Taraba
Samu kari